17-23 ga Fabrairu
KARIN MAGANA 1
Waƙa ta 88 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Matasa, Shawarar Wa Ya Kamata Ku Bi?
(minti 10)
[Ku kalli BIDIYON Gabatarwar Littafin Misalai.]
Ka kasance da hikima kuma ka bi shawarar iyayenka (K. Ma 1:8; w17.11 29 sakin layi na 16-17; ka duba hoton shafin farko)
Kada ka bi shawarar mutane masu yin mugunta (K. Ma 1:10, 15; w05 3/1 11-12 sakin layi na 11-12)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
-
K. Ma 1:22—Idan Littafi Mai Tsarki ya ce wawa ko “wawaye,” da wa yake nufi? (w22.10 21 sakin layi na 11)
-
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) K. Ma 1:1-23 (th darasi na 10)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 2) WAꞌAZI A INDA JAMAꞌA SUKE. Mutumin yana so ya yi gardama da kai. (lmd darasi na 6 batu na 5)
5. Fara Magana da Mutane
(minti 2) WAꞌAZI A INDA JAMAꞌA SUKE. Ka karɓi lambar waya da adireshin wani da ya so saƙonmu, kuma ka ba shi naka. (lmd darasi na 1 batu na 5)
6. Komawa Ziyara
(minti 2) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta, kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (lmd darasi na 9 batu na 5)
7. Almajirtarwa
(minti 5) lff darasi na 16 batu na 6. Ka yi amfani da wani talifi da ke sashen “Ka Yi Bincike Sosai” don ka taimaka ma wani ɗalibinka da ke shakkar ko Yesu ya yi muꞌujizai da gaske. (th darasi na 3)
Waƙa ta 89
8. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
9. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) w23.2 8-10 sakin layi na 1-8