Gabatarwa
Za ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan ƙarfinka. Waɗannan zantattuka fa, da nake umurce ka yau, za su zauna cikin zuciyarka, kuma za ka koya wa ’ya’yanka su da anniya, za ka riƙa faɗinsu sa’an da kana zaune cikin gidanka, da sa’an da kake tafiya a kan hanya, da sa’an da kana kwanciya, da sa’an da ka tashi.—KUBAWAR SHARI’A 6:5-7.