Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku
MAIMAITAWAR SHARI’A 13:3
SASHE NA SAFE
-
9:40 Sauti
-
9:50 Waƙa ta 109 da Addu’a
-
10:00 Abin da Ƙaunar Allah Take Nufi
-
10:15 Idan Muna Ƙaunar Jehobah, Za Mu Ƙaunaci ’Yan’uwanmu
-
10:30 ‘Ku Ƙaunaci Mutane Kamar Kanku’
-
10:55 Waƙa ta 82 da Sanarwa
-
11:05 ‘Ƙauna Takan Yafe Laifofi Masu Ɗumbun Yawa’
-
11:35 Jawabin Baftisma
-
12:05 Waƙa ta 50
SASHE NA RANA
-
1:20 Sauti
-
1:30 Waƙa ta 62
-
1:35 Labarai
-
1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
-
2:15 Jerin jawabai: Ku Yabi Jehobah Muddin Rayuwarku
-
Yara
-
Matasa
-
Manya
-
-
3:00 Waƙa ta 10 da Sanarwa
-
3:10 Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku
-
3:55 Waƙa ta 37 da Addu’a