HASUMIYAR TSARO Na 3 2016 | Yadda Za Mu Jimre Sa’ad da Wani Ya Rasu

Babu dan Adam da ya fi karfin mutuwa. Me za mu iya yi sa’ad da wani aboki ko danginmu ya rasu?

COVER SUBJECT

Yadda Za Mu Jimre Sa’ad da Wani Ya Rasu

Ta yaya za a iya jimrewa sa’ad da wani ya rasu? Kuma da akwai wani bege cewa za mu sake ganin abokai da kuma danginmu kuwa?

COVER SUBJECT

Laifi Ne A Yi Makoki?

Me za ka yi idan wasu suna gani cewa makokin da kake yi ya yi yawa ainun?

COVER SUBJECT

Yadda Za Ka Sami Ta’aziya

Littafi Mai Tsarki yana dauke da shawarwari masu kyau.

COVER SUBJECT

Yadda Za a Ta’azantar da Masu Makoki

Abokai ma za su iya manta da abin da masu makoki suke bukata.

COVER SUBJECT

Matattu Za Su Sake Rayuwa Kuwa?

Shin abin da Littafi Mai Tsarki ya fada zai cika?

Ka Sani?

Waye ne mahaifin Yusufu? Waɗanne irin tufafi da kuma rini ne ake amfani da su a zamanin dā?

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

Na Koya Mutunta Kaina da Kuma Mata

Joseph Ehrenbogen ya karanta wani abu a Littafi Mai Tsarki da ya taimaka masa ya gyara rayuwarsa.

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

“Zan Tafi”

Rifkatu tana da halaye masu kyau da yawa ba bangaskiya kadai ba.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Shin laifi ne mu kira sunan Allah?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Me Ya Sa Mutane Ke Mutuwa?

Amsar da Littafi Mai Tsarki ya bayar ga wannan tambayar tana ta’azantarwa kuma ta sa mu kasance da bege.