HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Oktoba 2015
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 30 ga Nuwamba zuwa 27 ga Disamba, 2015.
Ku Rika “Girmama Irin Wadannan Mutane”
Su wane ne suke taimaka wa kwamitocin Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah? Mene ne aikinsu?
Kana Shaida Ikon Allah a Rayuwarka Kuwa?
Mene ne ‘hannun’ Allah da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki yake nufi?
“Ka Kara Mana Bangaskiya”
Shin karfin hali kawai zai iya sa mutum ya kasance da bangaskiya?
TARIHI
Ya Tsai da Shawara Mai Kyau Sa’ad da Yake Matashi
Nikolai Dubovinsky da ya bauta wa Jehobah sa’ad da aka saka wa Shaidun Jehobah takunkumi a tarayyar Soviet ta dā ya yi aikin da ya wuce zama a kurkuku wahala.
Ka Bauta wa Jehobah Cikin Natsuwa
Abin da aka fada a Hasumiyar Tsaro kusan shekaru 60 da suka shige tana cika dalla-dalla.
Ka Rika Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada
Shin za ka ci gaba da karfafa dangantakarka da Jehobah idan ka sami kanka a yanayin da babu Littafi Mai Tsarki?
TARIHI
Kusantar Allah Ta Taimaka Min
Sarah Maiga ta daina girma sa’ad da ta kai shekara tara, amma ta sami ci gaba wajen karfafa dangantakarta da Jehobah.
“Marar Wayo Yana Gaskata Kowace Magana”
Ta yaya za ka san cewa abin da aka tura maka labarin karya ne?